BASHIR IBRAHIM

Kano, Nigeria

39 Terms    0 Blossaries    0 Followers    28392 Viewers

BASHIR IBRAHIM

Kano, Nigeria

39 Terms    0 Blossaries    0 Followers    28392 Viewers

BASHIR IBRAHIM's Terms

daidaito

General; Miscellaneous

dai dai, madaidaici; idan an lura da bangarori dagane da cancantar su ba tare da nuna bambamci ko son kai ba.

barauniyar hanyar

Labor; Labor relations

Tsarin satar hanya zuwa Kasar Kanada wadda masu-yaki-da-cinikin-bayi suka yi amfani da ita domin taimaka bayi su gudu domin samun 'yanci.

Akidar Taylonci

Labor; Labor relations

Ana danganta wannan manufa ta "gudanar da mulki a kimiyyance" da Frederick W. Taylor a farkon karni na 20. Taylor ya fito da wani nazari mai dangantaka da lokaci da kuma ci ...

Followers(0) View all

BASHIR IBRAHIM doesn't have any followers yet.

Following(1) View all