upload
U.S. Department of Labor
Industry: Government; Labor
Number of terms: 77176
Number of blossaries: 0
Company Profile:
A professional who advises industries, business firms, and individuals concerning methods of preparation of freight for shipment, rates to be applied, and mode of transportation to be used. Responsibilities include: * Consults with client regarding packing procedures and inspects packed or crated goods for conformance to shipping specifications to prevent damage, delay, or penalties. * Selects mode of transportation, such as air, water, railroad, or truck without regard to higher rates when speed is necessary. * Confers with shipping brokers concerning export and import papers, docking facilities, or packing and marking procedures. * Files claims with insurance company for losses, damages, and overcharges of freight shipments.
Industry:Professional careers
A professional who manages farm machinery service department and warehouse. Responsibilities include: * Directs workers engaged in servicing equipment, such as mowers, cotton pickers, hay balers, and combines. * Analyzes requests for service and records repairs, replacements, or service required. * Informs field service personnel of location and work to be done. * Authorizes issuance of replacement parts. * Provides training for service personnel. * May replenish warehouse stock.
Industry:Professional careers
Tsarin satar hanya zuwa Kasar Kanada wadda masu-yaki-da-cinikin-bayi suka yi amfani da ita domin taimaka bayi su gudu domin samun 'yanci.
Industry:Labor
Ana danganta wannan manufa ta \"gudanar da mulki a kimiyyance\" da Frederick W. Taylor a farkon karni na 20. Taylor ya fito da wani nazari mai dangantaka da lokaci da kuma ci gudanar aiki domin taimakawa masu gudanar da masana'antu wajen gudanarwa mai kyau. Kungiyoyi sunyi imani cewa Taylonci dadadden tsari ne wanda aka yiwa kwaskwarima a zamanance.
Industry:Labor
A 1947, taro ya zartar da Dokar Taft Hartley wadda ta soke majalisar-ma'aikata, yajin aiki marar doka, da kauracewa wajen aiki. Ta yi tanadi wajen soke takardar-halacci ta kungiyoyi kuma ta amincewa jihohi su saka dokoki masu tsauri akan kungiyoyi misalin dokar halarta aiki. Masu samar da aiki da 'yan kungiya an haramta musu tara kudi wajen asusunsu domin 'yan takara na ofishin tarayya,an hana bibiyar kungiya domin kare ta, kuma duk kungiyoyin da suke neman ayyukan Sashin Tuntuba na Babbar Kungiya ta kasa dole ne su kawo tsarin mulkinsu, dokokinsu, da kuma bayanansu na kudade zuwa Bangaren Lura da Ma'aikata na Amurka. Kuma sai wakilansu sun saka hannu akan takardar rantsuwa da ta tabbatar cewa ba su da dangantaka da gurguzu.
Industry:Labor
Yajin aiki na mutanen da ba su cikin rigimar harkar aiki domin nuna goyon bayansu ga ainihin yajin aiki da kuma kara matsi ga masu samar da aiki.
Industry:Labor
Tsayar da aiki na wani lokaci da ma'aikata kan yi domin nuna bukatunsu ga masu bayar da aiki. Ana kiran wannan \"Kauracewa\" a farkon karni na sha tara.
Industry:Labor
Wani abu ne da masu bayar da aiki kan yi wajen bayar da aiki ga wani ma'aikacaci daga waje maimakon ma'aikata na bangaren da abin ya shafa. Ana kiran wannan \"aiki daga waje\".
Industry:Labor
Wani tsari a dokar bayar da aiki wanda ya tanadi wani tallafi ga wadanda suka rasa aikinsu kari akan diyyar rashin aiki.
Industry:Labor
Mutumin da mai bayar da aiki ya haye shi domin kawo rahoto a asirce akan aikin kungiya.
Industry:Labor